IQNA - Ministocin harkokin wajen na kasashen Larabawa 20 da na Musulunci sun yi Allah wadai da hare-haren da gwamnatin sahyoniyawan sahyoniya ta kai kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kuma duk wani mataki da ya saba wa dokokin kasa da kasa da ka'idojin Majalisar Dinkin Duniya na wannan gwamnati.
Lambar Labari: 3493432 Ranar Watsawa : 2025/06/17
Tehran (IQNA) Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem, ya bayyana goyon bayan kungiyar Hizbullah ga shugaban majalisar Nabih Berri domin sake zabensa a matsayin shugaban majalisar wakilai ta kasar, yana mai kira ga sauran bangarorin siyasa da su goyi bayan hakan.
Lambar Labari: 3487331 Ranar Watsawa : 2022/05/23
Tehran (IQNA) kakakin kungiyar gwagwarmaya ta Nujba a Iraki ya bayyana juyin juya halin musulunci a Iran a matsayin babban abin da ya dakushen kumajin ‘yan mulkin mallaka masu girman kai.
Lambar Labari: 3486927 Ranar Watsawa : 2022/02/08
Tehran (IQNA) Ofishin yada labarai na kungiyoyin gwagwarmayar Palasdinawa ya taya sojojin ruwa na IRGC murnar kwato jirgin ruwan Iran da Amurka ta yi fashinsa a cikin teku.
Lambar Labari: 3486514 Ranar Watsawa : 2021/11/04
Tehran (IQNA) Ayatollah Ridha Ramadani babban sakataren cibiyar ahlul bait (AS) ta duniya ya gana da Sayyid Nasrullah a Beirut.
Lambar Labari: 3486434 Ranar Watsawa : 2021/10/16
Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrallah ya bayyana keta alrfarmar Quds da Isra’ila ke da cewa yana tattare da babban hadari wanda iya kawo karshen ita kanta Isra’ila.
Lambar Labari: 3485950 Ranar Watsawa : 2021/05/26
Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin musulunci na Iran da kuma babban sakataren kungiyar Hizbullah ta Lebanon na daga cikin musulmi mafi tasiri a 2020.
Lambar Labari: 3485781 Ranar Watsawa : 2021/04/04
Tehran (IQNA) majiyoyin gwamnatin kasar Rasha sun sanar da cewa, wata tawagar 'yan majalisa na kungiyar Hizbullah ta Lebanon za ta ziyarci birnin Moscow.
Lambar Labari: 3485739 Ranar Watsawa : 2021/03/12
Tehran (IQNA) Ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, ‘yan ta’addan Daesh da iyayen gidansu ne kawai suka amfana da kisan Qassem Sulaimni.
Lambar Labari: 3485524 Ranar Watsawa : 2021/01/04
Tehran (IQNA) ana ci gaba da mayar da martani a duniya dangane da kisan gillar da aka yi wa babban masanin ilimin nukiliya na kasar Iran a jiya.
Lambar Labari: 3485410 Ranar Watsawa : 2020/11/28
Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanonzai gabatar da wani jawabi dangane da halin da ake ciki a kasar da yankin.
Lambar Labari: 3485063 Ranar Watsawa : 2020/08/07
Bangaren kasa da kasa, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qsemi ya mayar da Martani dangane da kalaman da Trump ya yi a kan kasar Iran.
Lambar Labari: 3483292 Ranar Watsawa : 2019/01/07
Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kasar Iran Ya bayyana cewa masu daukar nauyin ta’addanci a yankin gabas ta tsakiya ne suke da hannu a harin Ahwaz.
Lambar Labari: 3483004 Ranar Watsawa : 2018/09/22
Ayatollah Imami Kashani A Yayin Hudubar Juma’a:
Bangaren kasa da kasa, wanda ya jagoranci sallar Juma’a ayau a birnin Teran ya bayyana cewa makiya musulmi da ma al’ummomin yanin gabas ta tsakiya suna da wan shirin da suke son aiwatarwa a lokacin nan.
Lambar Labari: 3482108 Ranar Watsawa : 2017/11/17